Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaba na Liverpool Mohamed Salah ya kafa tarihin shiga sahun wadanda suka yi nasarar zura kwallaye 3 a wasa guda...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaA Yau Laraba Barcelona za ta karbi bakuncin Inter Milan a wasa na hudu a cikin rukuni na uku a Champions League...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaDan wasan gaban Faransa Kylian Mbappe da alama alakarsa da Paris Saint-Germain ta fara tabarbarewa yayin da dan wasan ke son barin...
Kungiyar tsoffin dalibai kwalejojin kimiyya ta jihar Kano da Jigawa ta jaddada aniyarta na ci gaba da tallafawa ci gaban su.Tsohon shugaban kungiyar KASSOSA Alhaji Mustapha...
Dan Takarar Shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi alkawarin sauya mugun halin da jam’iyyar APC ta sanya jama’a...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai Suna Ibrahim Khalil dabke unguwar Kofar mazugal cikin karamar hukumar Dala a birnin Kano.Kakakin...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kocin Real Madrid Carlo Ancelotti yana sa ran mai tsaron gidan kungiyar Thibaut Courtois zai dawo daga jinyar raunin da ya tafi,...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaLionel Messi baya cikin tawagar ‘yan wasan Paris St-Germain da za su kara da Benfica a gasar cin kofin zakarun Turai na...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaCristiano Ronaldo ya ci kwallo na 700 a tarihin kungiyoyin da ya buga wa tamaula, bayan da Manchester United ta doke Everton...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isaRahotanni na nuni da cewa dan wasan gaba na Manchester City Erling Haaland ya na daukar albashi da ya kai fam dubu...