Davido da Rarara dukkaninsu biyun shahararun mawaka ne wadan da suke da masoya da yawa kuma duk su sun nemi masoyansu da su tara masu kudi...
A wannan makon filin mata da sana’a na kamfanin WhiteBlood Multimedia Service masu mallakin shafin jaridar Kakaki Hausa ya samu zarafin tattaunawa da wata matashiya mai...
Jami’n ƴan sanda a Jihar Ogun sun cafke wasu mutane 2 da ake kyautata zaton Ƴan ƙungiyar asiri ne ɗauke da kawunan mutane guda biyu.Jami’n hulɗa...
Rahotanni sun bayyana cewa ƙaramar ministar harkokin sufuri ta Najeriya, Rukayyah Gbemisola Saraki, ta ce Gwamnatin tarayya za ta raba hukumar kula da layin dogo ta...
Shugaban kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi dake Kumbotso a jihar Kano Dakta Yahaya Isa Bunkure, a madadin ɗaukacin ma’aikatan kwalejin da dalibanta, ya miƙa sakon ta’aziyya...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kori wani jami’inta Jamilu Gambo, daga aiki bisa samun sa da saɓa dokar aiki.Hakan na...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano, ta cafke matashin nan Aliyu mai shekaru 26 wanda yake neman mutumin da zai saye shi.A ƙarshen makon jiya ne dai...
Rundunar sojin Najeriya, ta tabbatar da mutuwar da rasuwar jigon ƴan tada ƙayar baya na ISWAP Abu Mus’ab Al-barnawiy.Shugaban shalƙwatar tsaro Janar Lucky Irabo ne ya...