Watakila idan nace kasuwar Hausa ta mutu ban yi kuskure ba, amma Kuma zata iya kasance wa nine ban fahimci halin da kasuwar take ciki ba,...
Mazauna unguwar Darusalam da ke Minna, Jihar Naija sun tashi cikin kaɗuwa da firgici bayan da wani matashi, mai suna Steven Jiya, ya bankawa mahaifiyarsa, Comfort...
Babban mashawarci ga gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje akan al’amuran addinai, Ali Baba Agama Lafiya Fagge, yace dukkan gwamnonin da suka matsawa tsohon gwamnan jihar...
Shugaban Ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya yi tir da sabbin hare-haren da ‘yan bindiga suka kai Jihar Kaduna da ya yi sanadiyyar kisan mutum 38 da...
A tarihi irin na Addinin Islama, ba bu wani zamani da aka taba yi wanda mata ‘musulmi’ suke fitowa, ko shiga wata takarar cinye kambun Sarauniyar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a ya ce Najeriya za ta hada gwiwa da Kasar Turkiyya wajen tunkarar kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta a...
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba zabin samar da runduna ta musamman da za ta yaki ‘yan fashin daji.Tambuwal ya...
Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku a ranar Talata ya gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ce kafa sansanonin soji na dindindin a kan iyakar...
Tsohon ministan tsaron Najeriya, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana takaicinsa akan yadda lamuran tsaro ya tabarbare musamman a yankin Arewacin Nigeria....
Kotu mai Lamba ta 58 da ke zamanta a unguwar Nomandsland karkashin jagorancin mai shari’a Alh Aminu Gabari.Jami’in gidan gyaran hali AIC Abbas Abubakar Musa ya...