Connect with us

Featured

Buhari Ya Yi Allah Wadai Da Sabbin Hare-Haren Da Ƴan Bindiga Suka Kai Kaduna

Shugaban Ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya yi tir da sabbin hare-haren da ‘yan bindiga suka kai Jihar Kaduna da ya yi sanadiyyar kisan mutum 38 da ƙona gidaje da kuma amfanin gona a ƙarshen mako.

Buhari ya ce kashe-kashen da suka faru a ƙauyukan Ƙauran Fawa da Marke da Ruhiya na Ƙaramar Hukumar Giwa “sun ɓata mani rai kuma abu ne da ba za a lamunta ba,” kamar yadda sanarwar da Garba Shehu ya fitar ta bayyana.

“Ya (Buhari) sake jaddada umarninsa ga jami’an tsaro da su yi dukkan mai yiwuwa wajen daƙile ayyukan ‘yan ta’adda.”

Kazalika, a cikin makon da ya gabata ‘yan fashin daji sun kashe mutane a ƙananan hukumomin Zangon Kataf da Chikun da Birnin Gwari da Igabi da Kauru, dukkansu a Jihar ta Kaduna.

Sanarwar ta ƙara da cewa Shugaba Buhari ya miƙa ta’aziyyarsa da ta ‘yan Najeriya ga gwamnatin Kaduna sannan ya yi addu’ar Allah ya ji ƙan su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahisholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet