Fitaccen mawakin siyasa a Najeriya Dauda Kahutu Rarara, yace ko shine ya fito takara sai ya kada yan jam’iyyar hadaka ta ADC, wacce su tsohon mataimakin...
A cikin wani salo na gugar zana, an gano shahararriyar yar TikTok din na, wato Rahma Said, tana cewa za ta iya daukar Shugaban Kwalejin School...
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya dakatar da dukkan bukukuwan Sallah na gargajiya, ciki har da Hawan Bariki, Durbar, da sauran tarukan jama’a.A cikin wata sanarwa...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 6 ga Yuni, da Litinin, 9 ga Yuni, 2025, a matsayin ranakun hutu don bikin Eid-ul-Adha na wannan shekara.Ministan Harkokin Cikin...
Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano da masu shirya fina-finai sun cimma matsaya bayan dakatar da wasu fina-finai 22 da suka haɗa da Labarina da Dadin...
Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da haramta bukukuwan “Kauyawa Day” da ake yi a faɗin jihar, a wani mataki na ƙarfafa kyawawan ɗabi’u...
Wata karya ta haɗiyi safa 24 da sauran kayan sawa, inda suka maƙale mata a muƙamuƙi- lamarin da ya haifar da yi mata tiyatar ceton rai...