Connect with us

Addini

Tinubu ya taya Sarkin Musulmi murnar cika shekaru 20 kan karagar mulki

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, murnar cika shekaru 20 a kan karagar sarautar Sarkin Musulmi a Daular Sakkwato.

A cikin sakon taya murnar da ya sanya wa hannu a ranar Litinin, Tinubu ya bayyana Sarkin Musulmi a matsayin jagora mai hikima, mai sasanta addinai, kuma wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen samar da zaman lafiya da hadin kan Najeriya.

Read Also : Na ƙalubalanci Tinubu ya zo mu yi gasar karatun Al-Qur’ani – Dino Melaye

Shugaban ya yaba da gudummawar Sarkin Musulmi wajen inganta zaman lafiya a Arewacin Najeriya da yankin Sahel, da kuma kokarinsa na bunkasa ilimin yara mata, tallafa wa manoma da taimaka wa marasa galihu. Ya kuma jinjinawa rawar da yake takawa wajen karfafa fahimtar juna tsakanin Musulmi da Kiristoci.

Tinubu ya bayyana cewa yana matukar daraja zumuncinsa da Sarkin Musulmi, tare da gode masa bisa shawarwari da addu’o’in da yake yi wa kasar. Ya kuma roki Allah Ya kara masa lafiya, tsawon rai da hikima, tare da fatan mulkinsa ya ci gaba da kawo zaman lafiya a Sakkwato da hadin kai a Najeriya.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetonwinsahabetsuperbetinjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet