Connect with us

Featured

An fitar da matar da ta shigo da Ebola Najeriya zuwa Switzerland

An fitar da matar farko da aka tabbatar tana ɗauke da cutar Ebola a Najeriya zuwa Switzerland, domin ci gaba da samun kulawa da jinya, kamar yadda Ministan Lafiya na Najeriya, Ali Pate, ya tabbatar.

Ministan ya ce an fitar da matar daga Najeriya ne bisa amincewarsa, inda mijinta, wanda har yanzu bai nuna alamun kamuwa da cutar ba, ya raka ta zuwa Switzerland.

Read Also : Ƴan adawa ne suka jefa Najeriya cikin yunwa da talauci – Tinubu

A cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X, Pate ya ce matar ta samu sauƙi sosai kafin a kai ta Switzerland.

Sai dai ministan ya bayyana cewa samun sauƙi ba ya nufin cewa matar ba za ta iya yaɗa cutar ba. Ya ce har yanzu ana ci gaba da bin tsauraran ƙa’idojin kare lafiyar jama’a.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: INEC ta sanya ranar bayyana makomar Pantami, Gwarzo da Adebutu - KAKAKI 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahismatadorbetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet