Kotun kolin Najeriya ta ayyana ranar 19 ga watan Afrilu, 2027 domin ci gaba da sauraron shari’ar masarautar Kano. An tsayar da ranar ne domin saurare...
Rahotanni daga jihar Kaduna sun tabbatar da cewa aƙalla mutum 13 ne suka rasa rayukansu bayan da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai...
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya amince da karin alawus na wata-wata ga masu unguwanni daga Naira 3,000 zuwa Naira 10,000. An sanar da wannan mataki...
Wani ango da amaryarsa sun rasa rayukansu bayan fashewar tukunyar gas a wani gida da ke birnin Islamabad, tun da fari dai ma’auratan sun kwanta ne...
Gwamnatin Tarayya ta ware kudin Naira biliyan 12.78 ga Hukumar Kidaya ta Kasa (NPC) a cikin daftarin kasafin kudin 2026. Kudaden sun shafi ayyukan kidayar jama’a,...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gudanar da bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai a cikin salo na takaita kashe kudi. Ministan...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta raba Naira biliyan 330 ga talakawa da marasa galihu a fadin kasar nan a matsayin tallafin rage radadin cire tallafin...