Wasu mutane biyu, Usman Muhammed da Ibrahim Inuwa, sun rasa rayukansu a ranar Asabar 21 ga Yuni, 2025. Yayin da suke ƙoƙarin ciro waya daga masai...
Wata iska mai ƙarfi da ta faru a ƙananan hukumomin Gwadabawa da Kware a Jihar Sokoto ranar Talata sun yi sanadiyyar mutuwar mutane biyar tare da...
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaman ta a Magajin Gari a Jihar Kaduna, ta yanke wa wani mutum mai suna Yusuf Usman hukuncin zama a...
Sakamakon gazawar shugabanci, bayar da tallafi na neman zama wani bangare a tarihin dimokoradiyyar Nijeriya, inda gwamnatocin jihohi da ’yan majalisu da sauran ’yan siyasa suke...
Saɓanin shekarun baya, lokacin da matan gida kan shafe tsawon wunin jajibere da daren sallah, suna haƙilon shirya tuwon sallah, a zamanin yau, kuna iya cin...
Gwamnatin jihar Borno, ta ɗauki matakin hukunta wasu ma’aurata, Mamman Sheriff da matarsa, da aka kama suna cin zarafin wata yarinya a unguwar Pompomari Bypass da...
Wata Kotu ta daure wata matar aure ’yar shekara 28 a gidan yari ba tare da zabin biyan tara ba, kan laifin zuba wa kishiyarta ruwan...
Mahaifiyar yaran da abokin mahaifinsu ya yi luwadi da su a Kano ta sake maka shi a kotu bayan mahaifinsu ya amince an kashe maganar a...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar yin gwajin lafiya kafin aure, wacce take umartar dukkan masu niyyar yin aure da su...
Wata Babbar Kotu a Maiduguri a Jihar Borno ƙarƙashin jagorancin mai Shari’a Umaru Fadawu ta ɗaure wani da aka kama da laifin cinye dukiyar wasu marayu.A...