Bayan samun su da aikata laifuka dumu-dumu, Kotun ƙasar Burtaniya ta yanke wa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Ike Ekweremadu, da matarsa, hukuncin ɗaurin shekaru...
Kotun Majistire da ke zamanta a gidan Murtala a jihar Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en umarnin yanka Zakaransa.Freedom Radio...
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Mista Godwin Emiefele, ya nemi afuwar ƴan Najeriya bisa matsalolin da ake fuskanta yayin tura kuɗi ta Internet. Mista Godwin Emefiele,...
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NNPP, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya lashe ƙanan hukumomi 9, da suka haɗa da Garin Malam, Kibiya, Rimin Gado, Kura,...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta buƙaci mambobinta da su ci gaba da sayar da Fetur kamar yadda suka saba. Hakan na ƙunshe ne...
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, ya amince da naɗa Alhaji Muhammad Hameem Sanusi a matsayin sabon Sarkin Dutse. Gwamnan ya amince da na&in nasa ne...
Jami’an ƴan sanda a jihar Kano, sun cafke fitacciyar ƴar TikTok ɗin nan Murja Kunya.Rahotonni sun bayyana cewa, jami’an sun kama ta ne a otal din...
Gwmanan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sallami dakataccen shugaban hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa PCACC Muhyi Magaji Rimin Gado,...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a kasar Senegal domin halartar babban taron kasa da kasa da za a yi kan abubuwan da suka shafi harkokin...
Rahotonni daga jihar Bauchi, sun bayyana cewa, mutane goma sha takwas sun ƙone ƙurmus sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da su a yankin ƙaramar...