Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta karɓi ƴan Najeriya ɗari da saba’in da biyar da ke yin ci rani a ƙasar Libiya kuma suka...
Shugaban gidauniyar Kidney Foundation mai rajin tallafa wa masu fama da ciwon Ƙoda, Architect Ibrahim Haruna, ya yi kira ga jama’a da su tallafa wa masu...
A yau Laraba ake sa ran majalisar dattawa za ta tantance mutanen da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya aike wa majalisar domin tantancewa gaban in naɗinsu...
Fitattun mawaƙan zamani, Hausa Hip-hop a Jihar Kano, Tagwayen Asali, sun auri ƴan uwansu tagwaye, Hassana da Hussaina, ƴan asalin Jihar Katsina.Tagwayen Asali sun zaburar da...
Lauyan da ke kare gamayyar ƙungiyoyin matuƙa Baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano, Abba Hikima, ya bayyana cewa har kawo yanzu mambobin kungiyar ba su janye...
Bayan da yanayin sanyi ya sawo kai a yankin Arewacin Nijeriya, Gwamnatin Jihar Nassarawa ta hana sayarwa da amfani da gawayi a faɗin jihar domin inganta...
Allah ya yi wa ƙanin hamshaƙin attajirin nahiyar Afrika kuma mataimakin shugaban rukunin kamfanonin Dangote Alhaji Sani Dangote ya rasuwa.Ƴan uwan marigayin ne suka sanar da...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya sauke wani mai unguwa daga muƙaminsa.Sarkin ya yanke hukuncin ne yau Alhamis bayan da aka gurfanar da...