Ministan Lafiya, Dokta Muhammed Ali Pate, ya buƙaci ’yan Najeriya da kada su ɗaga hankalinsu kan cutar Ebola da ta ɓulla a Abuja, yace Gwamnatin Tarayya...
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta ikirarin wani ɗan majalisa cewa cutar diphtheria ta yi sanadin mutuwar yara 50 a ƙaramar hukumar Rano, tana mai cewa mutane...
Gwamnatin Jihar Kano ta roƙi Gwamnatin Tarayya da ta ƙara samar mata da allurar rigakafin cutar mashaƙo (diphtheria), domin gudanar da gangamin yi wa jama’a rigakafi...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar dubiya ne da kuma ganin yadda su kansu ma’aikatan asibitin suke kulawa da lafiyar al’ummar jihar Kano.Ziyarar ta Gwamnan...
Ministan Lafiya da Walwalar Jama’a na Nijeriya, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya ce gwamnatin Shugaba Tinubu ta ƙuduri aniyar kawo ƙarshen zazzabin cizon sauro a ƙasar,...
Ana zargin Karamar Hukumar Gabasawa da dakatar da Maimuna Alhasan, ma’aikaciyar sa kai a Asibitin Zakirai, tare da gurfanar da maigadin asibitin, Alhaji Me Mai, a...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da bai wa ma’aikatan gwamnati mata hutun haihuwa na watanni shida domin ƙarfafa shayar da jarirai nonon uwa kaɗai da kuma...