Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kungiyar kwallan kafar Chelsea ta kammala cinikin daukar ‘dan wasan gaba na kungiyar Barcelona, Pierre-Emerick Aubameyang akan kudi Fam miliyan...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bada umarnin mayar da wurin da gini ya rufta a kasuwar sayar da wayoyi ta Beruit zuwa filin...
Wani bene mai hawa huɗu da ake tsaka da ginawa a Kasuwar sayar da wayoyin salula ta Beruit Road a Kano ya rubto, inda ake fargabar...
Ɗan takardar shugaban ƙasa a zaɓen baɗi na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya bai wa ƴan kasuwar Kantin Kwari tallafin naira miliyan 50. Tallafin nasa...
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar ADP, Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ya amince da naɗin Abbas Yusha’u Yusuf a matsayin kakakin kwamitin yaƙin neman zaɓen sa....
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Dan wasan gaban Faransa Karim Benzema ya lashe kyautar gwarzon UEFA na bana, bikin da aka gudanar da shi a Istanbul...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta amince da sayen dan wasan gaba na Real Sociedad, Alexander Isak a kan...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Erik ten Hag ya ce har yanzu Cristiano Ronaldo ya na da makoma a kungiyar a karkashin jagorancinsa, duk kuwa da...
Daga Abdu Ado kofar Naisa Tsohon dan wasan kungiyar Manchester United, Wayne Rooney ya caccaki tauraron kungiyar PSG Kylian Mbappe, dangane da rashin girmama manyan...
Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa Wakilin Kananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum ya samu kyautar kasancewa gwarzon dan majalisa kuma...