Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu Muazu, ya bayyana kwarin guiwar jam’iyyar PDP, kan dan takarar shugaban kasa a zaben 2023. Babangida yace Atiku ya kamata...
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya sha alwashin cewa al’ummar jihar ba za su kaɗa kuri’unsu ga ƴan siyasar da ba su da alaka da jihar....
Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo ya ce a aljanna ne kawai ba za a samu tabarbarewar tsaro ba. Keyamo ya bayyana hakan ne a lokacin da...
Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja tana neman ta haramtawa gwamna Mohammed Inuwa Yahaya na jihar...
Wata babbar kotun shari’ar musulinci da ke zaman ta a Tsafe dake karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara a ranar Talatar nan ta raba auren wani...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun aiki, domin murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci, ta 1444H. Hakan na kunshe ne cikin wata...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta ce za ta tura jami’ai 1,500 wajen aiki a yayin gudanar da bukukuwan Sallah domin...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya umarci al’ummar Musulmi da su duba...
Wani dan kasuwa mai suna Jamilu Sule da ke Kano an yanke masa hukuncin daurin shekaru 7 a gidan yari ba tare da wani zabin tara...