Ina so na yi ƙarin haske kan wasu abubuwa a taƙaice, waɗanda dayawan mutane ba su sani ba game da batun dakatar da Sheikh Khalid. 1-...
Amadadin jagorancin mu na kasa baki daya, da kuma shugaban nin mu na arewa maso yamma muna taya al’umma musulmai murnar shigowar wannan watan mai albarka....
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga masu hannu da shuni da ka da su yi almubazzaranci na abinci, sannan kuma su ciyar da talakawa...
Ɗazu da rana shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya yi zaman tsaro da manyan masu ba shi shawara a harkar. Sun bashi bahasin abin da ya faru...
Kamar yadda ake yi wa kallon siyasar Kano sai ɗan Kano kuma ‘Kano ta dabo tumbin Giwa, ko da me ka zo an fika,’ hakan ya...
Shekaran JIYA Asabar da daddare, gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello ya kira taro a gidansa na ‘yan uwansa gwamnoni a jam’iyyar APC. Makasudin taron na...
Da farko dai ina son in sanar da mai karatu, na jima ina faɗar cewa, bayan Buhari a halin da muke ciki, mutane biyu ne nake...
Ana ta yayata cewa kamfanin jirgin sama na Air peace ya ci mutuncin Sarkin Kano, amma idan ka bibiyi labarin zaka sami bayanai sabanin haka. Da...
Kiris ne ya rage VLADIMIR PUTIN, shugaban kasar Rasha ya karbe kasar Ukuraniya. Tun kusan wata guda kasar Rasha ta jibge sojojinta a duk kan iyakokinta...
A yau Talata tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya sanar da kafa wata ƙungiya a matsayin ‘Runduna ta Uku’ a babban birnin tarayya Abuja. Ƙafa...