Shugaban Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila, ya taya kungiyar kwallon kafan Super Eagles ta Najeriya murnar nasarar da suka samu a kan Kasar Masar a wasansu na...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya tabbatar da harin da aka kai wasu al’ummomi a kananan hukumomin Bukuyyum da Anka. Sama da mutane 60 ne aka...
Gwamna Yahaya Bello na Kogi a ranar Alhamis a Lokoja ya karbi bakuncin Mai Martaba Sheikh Ibrahim Niasse, babban Khalifan darikar Ansarideen (Attijaniya) na duk duniya,...
Duk da an tashi da muku-mukun sanyi da iska a ranar Litinin 3 ga watan Janairu 2022 da ta gabata, karfe tara na safe na isa...
Gwamnatin jihar Zamfara ta gargadi ‘yan siyasa da kungiyoyi da su gaggauta janye zarge-zargen da ake yi wa Gwamna Bello Matawalle. Mai ba gwamna shawara na...
Malamai a jihar Kwara, a karkashin kungiyar Kwara Concerned Teachers, KCT, sun yi tir da abin da suka bayyana a matsayin “lalacewar walwala” da gwamnatocin da...
Wata kotun shari’ar Musulunci a Jihar Kano, ta yanke wa wani matashi ɗan shekara 23, Nura Usman, hukuncin daurin watanni biyu a gidan ajiya da gyaran...
Fursunoni hudu sun mutu a gidan yarin Najeriya da ke Unguwar Kosere, a Ile-Ife na jihar Osun a lokacin da suka yi yunkurin fasa gidan yarin....
Hukumar Kwastam ta Najeriya, mai kula da Sokoto da Zamfara, ta yi kira ga jama’a da su marawa hukumar baya a kokarinta na yakar ayyukan masu...
Ku mu taro mu zabi NRC don kadda mu kai ga tabewa…. Na fara gamuwa da Alhaji Bashir Usman Tofa, tun zamanin NRC da SDP. Amma...