Shugaban Majalisar Malamai ta Ƙungiyar Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, ya ce ya daɗe yana goyon bayan a samu shugaban ƙasa da mataimakinsa Musulmi, tun...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026. Jihohin...
The Nigeria Association of Women Journalists (NAWOJ), Kano State Chapter, has congratulated Comrade Hauwa Zahradden on her confirmation as the Secretary of the Nigeria Union of...
Shahararren mawaƙin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya rubuta wa Shugaban Amurka Donald Trump wasika, yana neman ya sanya ido kan zaɓen...
Wata kotun Syria ta yanke wa tsohon shugaban ƙasar, Bashar al-Assad, hukuncin kisa kan laifukan da ya aikata a lokacin yaƙin basasar ƙasar. Kotun Manyan Laifuka...
Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Najeriya ta yi Allah wadai da kalaman Sheikh Sani Yahaya Jingir, tana mai cewa za su iya rura wutar ƙiyayya...
Ɗan majalisar dokokin Jihar Kano mai wakiltar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada, Sule Lawan Shuwaki, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa PDP. Kakakin Majalisar Dokokin...
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya musanta rahotannin da ke cewa yana neman zama Darakta-Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba Bola Tinubu na jam’iyyar APC a...
Kwanaki 87 kenan tun bayan da ’yan ta’adda suka sace ɗalibai a Mussa Primary da Junior Secondary School da ke Ƙaramar Hukumar Askira-Uba a Jihar Borno,...
Shugaban Hukumar Kula da Haraji ta Najeriya (NRS), Zacch Adedeji, ya yi watsi da zargin cewa jami’an gwamnati na yin rayuwa cikin almubazzaranci, yana mai cewa...