Connect with us

Addini

Ba Tinubu nake tallatawa ba, Musulunci nake tallatawa – Sheikh Jingir 

Shugaban Majalisar Malamai ta Ƙungiyar Izala, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir, ya ce ya daɗe yana goyon bayan a samu shugaban ƙasa da mataimakinsa Musulmi, tun kafin zuwan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.

Sheikh Jingir ya bayyana cewa goyon bayansa ga tikitin Musulmi da Musulmi bai takaita ga Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima ba. Ya ce duk ɗan siyasar da ya yi imani da abin da ya kira “wahalhalun da Musulmi” suka fuskanta, zai goya masa baya. A cewarsa shi Musulunci kawai yake boyon baya ba wai Tinubu ba.

Read Also : NiMet ta yi gargaɗin yiwuwar ambaliyar ruwa a jihohi 13

Malamin ya ce yana da ’yancin yin kira ga Musulmi su zaɓi ɗan takarar Musulmi, yana mai cewa kowa yana da ’yancin bayyana ra’ayinsa kan zaɓe. Ya kuma ce bai yi nadamar matsayinsa ba, duk da sukar da ya ce ya san zai fuskanta.

A gefe guda, NHRC ta yi Allah wadai da wasu kalaman da ake zargin Sheikh Jingir ya yi, tana cewa za su iya rura wutar ƙiyayya da rarrabuwar kawuna. Hukumar ta buƙaci a kama tare da gurfanar da shi, tare da gargadin malaman addini da ’yan siyasa su guji kalaman tunzura jama’a gabanin Zaɓen 2027.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet