Farashin gas a kasuwannin Turai na ci gaba da hauhawa sakamakon rikicin da ke ƙara kamari a Gabas ta Tsakiya. Ma’aunin farashin gas na Turai ya...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai rantsar da Olatunji Disu a matsayin cikakken Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya ranar Laraba, 4 ga Maris 2026. Wannan...
Farashin man fetur na iya kaiwa tsakanin N980 zuwa sama da N1,000 kan kowace lita a gidajen mai, bayan Matatar Dangote ta ƙara farashi daga N774...
Farashin ɗanyen mai ya tashi da kashi 10 cikin ɗari yayin da kasuwannin makamashi a Asiya suka buɗe a ranar Litinin, mafi girman ƙarin da aka...
ShugabanHukumarZaɓe ta Ƙasa, Joash Amupitan, ya ce hukumar na da ƙwarin gwiwar tura sakamakon zaɓe ta na’ura a zaɓen 2027. Sai dai ya bayyana cewa ba...
Hare-haren sama da Israel ta kai kan birnin Beirut da kudancin Lebanon sun kashe mutum 31 tare da jikkata 149, a cewar ma’aikatar lafiyar ƙasar. Sanarwar...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta sanar da dakatar da wasan Tashe na bana a watan Ramadan na 2026, tana mai danganta matakin da matsalolin tsaro....
Gwamnatin Iran ta tabbatar da mutuwar jagoran addininta, Ali Khamenei, bayan ikirarin farko da Donald Trump ya yi cewa an kashe shi a hare-haren da United...
The Kano State Government has strongly dismissed allegations by Buba Galadima accusing Governor Abba Kabir Yusuf and the Kano State Director of the Department of State...
Jiragen yaƙin Pakistan sun kai hare-hare cikin ƙasar Afghanistan, inda suka yi ruwan bama-bamai a wasu sassan Kabul da Kandahar da Paktia. Lamarin na zuwa ne...