Connect with us

Featured

Farashin Gas Ya Yi Tashin Gwauron-zabi Sakamakon Rikicin Gabas Ta Tsakiya

Farashin gas a kasuwannin Turai na ci gaba da hauhawa sakamakon rikicin da ke ƙara kamari a Gabas ta Tsakiya. Ma’aunin farashin gas na Turai ya tashi da kashi 33 cikin ɗari, yayin da na United Kingdom ya ƙaru da kashi 30 cikin ɗari, matakin da ba a gani ba tun Janairu 2023.

A ranar Litinin farashin ya yi tsalle da kusan kashi 50 cikin ɗari bayan kamfanin QatarEnergy, ɗaya daga cikin manyan masu fitar da gas a duniya, ya dakatar da samarwa sakamakon hare-haren soji kan wasu wurarensa.

Rahoton Trading Economics ya nuna cewa Birtaniya na cikin mawuyacin hali saboda ƙarancin wuraren adana gas da dogaro da shigo da shi. An ce adadin gas da ke ajiye a ƙasar bai wuce kashi 30 cikin ɗari ba zuwa ƙarshen Fabrairu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet