Malaman Jami’ar Maiduguri (UniMaid) sun ce ba za su gabatar da sakamakon jarabawa ko fitar da sakamakon karshe na daliban ba har sai gwamnatin tarayya...
Gwamnatin tarayya, ta ce, ba za ta biya mambobin Ƙungiyar malaman jami’o’i ASUU malaman albashin aikin da ba su yi ba. Ministan ilimi Malam Adamu Adamu,...
Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi, reshen kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta zargi gwamnatin tarayya da rashin sha’awar samar da kudade ga jami’o’in gwamnati a...
Gwamnatin Tarayya ta dage cewa ba za ta biya malaman makaranta albashin aikin da ba su yi ba daidai da manufar ‘Ba aiki ba biya’....
Gwamnatin jihar Borno ta ce akwai yara miliyan 1.8 da ba sa zuwa makaranta a jihar, inda ta bayyana hakan a matsayin abin damuwa. Kwamishinan...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce bullo da biyan kudaden da ma’aikatar ilimi ke yi ta hannun shugabannin makarantu bai dace da manufofin gwamnati ba,...
Daliban Jami’ar Tarayya ta Lokoja (FUL) a ranar Litinin din nan sun roki kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da kar ta koma yajin aikin sai bayan kammala...
Gwamnatin tarayya ta musanta zargin cewa ta biya mambobin kungiyar malaman jami’o’i ASUU rabin albashin watan Oktoba. Shugaban sashen yaɗa labarai na ma’aikatar ƙwadago da samar...
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da kwamitin da zai baiwa gwamnatin jihar shawara, kan irin albashin da ya kamata a biya shugabannin...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta yammacin Afrika (WAEC) ta ce ba a samu asarar rai ba a gobarar da ya tashi. Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito...