Kungiyar Dalibai: Gwamnatin Buhari Ta Kashe Ilimi, Za Mu Binne Shi Kungiyar dalibai ta Kasa NANS shiyyar Kudu-maso-Yamma, ta zargi shugaban kasa Mohammed Buhari da binne...
Daliban makarantun sakandire a jihar Bauchi sun fantsama kan tituna domin nuna rashin amincewarsu da sabon tsarin manufar da gwamnati ta yi na raba maza...
Gwamnatin tarayya a ranar Litinin din nan ta umurci shugabannin jami’o’i da su sake bude makarantu tare da baiwa dalibai damar komawa karatu, nan take. Ku...
Hukumar tsaro ta DSS, buƙaci ƙungiyar Malaman jami’o’i ASUU da ta janye yajin aikin da take yi na tsawon watanni. Daraktan hukumar mai kula da jihar...
Kotun ma’aikata ta umarci malaman jami’oi’in da su koma bakin aiki ba tare da ɓata lokaci. Kotun ta yi wannan hukunci ne a zamanta na yau...
Ga dalilai guda tara 9 daga cikin musabbabin janyo kiki-kaka tsakanin Gwamnatin Tarayyar Najeriya da ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU. Zan saka su a sigar mahawara...
Biyo bayan takun sakar da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU na tsawon watanni bakwai, kungiyar dalibai ta kasa NANS ta bayyana...
Kotun masana’antu ta kasa ta dage ci gaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shigar tana kalubalantar yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke...
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun Sakandare ta yammacin Afirka WAEC, ta bayyana dalilan riƙe sakamakon wasu ɗalibai na jarrabawar. Shugaban hukumar Mista Patrick Areghan, a zantawarsa...
Ministan ilimi, Adamu Adamu, tare da masu ruwa da tsaki irin su magatakardar hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sikandire, Farfesa Ishaq Oloyede; Babban Sakataren...