Kwamitin ayyuka wanda ya hada da kungiyar ma’aikatan da ba na ilimi ba da kuma kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, sun ce zanga-zangar da suke shirin...
Rikicin da ake fama da shi a tsarin jami’o’in kasar nan ya dauki sabon salo a yayin da mambobin kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) da kungiyar...
Gwamnatin tarayya ta fitar da jerin sunayen daliban makarantun jami’o’in Unity guda 110 da ke fadin kasar nan, ciki har da Gifted Academy da ke Suleja....
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC, ta ce tana da hakkin ta yin zanga-zangar nuna rashin amincewa da ci gaba da zaman daliban a gida, biyo bayan...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya amince da bayar da fili domin kafa jami’ar Alkur’ani da Musulunci a jihar. Kungiyar Atta’arif Fil-Islam Charity Organisation, mai...
Ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta amince da hutun kwana 10 na babbar Sallah ga daukacin makarantun firamare na gwamnati da masu zaman kansu da na...
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandure ta kasa (NECO) ta ce ba ta sanya ranar 9 ga watan Yuli ba, sabanin rade-radin da wasu ke yi na...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’oi da Malamai ba, NASU da kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, SSANU, sun tsawaita wa’adin yajin aikin da watanni biyu. Tsawaita wa’adin yana...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ce Ministan Kwadago da aiki yi Chris Ngige bai gayyaci kungiyar taro ba. Ngige ya bayyana batun ne bayan taron majalisar...
Ministan kwadago a Najeriya Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na tattaunawa da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan yajin aikin da ta shiga, ya kuma tabbatar...