Matatar man fetur na Dangote ta sake rage farashin man fetur zuwa Naira 865 kowace lita. Rahotanni sun ce matatar man ta sanar da ‘yan kasuwarta...
Majalisar Zartarwar Tarayyar kasar nan ta amince da ƙaddamar da tsarin da ta dakatar a baya, na sayar da ɗanyan manta a farashin Naira ga matatun...
Darajar kuɗin naira a Najeriya ta yi faɗuwar da aka daɗe ba a gani ba a kan dala a wannan makon a kasuwar hada-hadar kuɗaɗen waje....
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya cire Mele Kyari daga shugabancin kamfanin mai na ƙasa NNPCL, inda ya maye gurbinsa da Injiniya Bashir Bayo Ojulari....
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya jaddada kudirin gwamnatinsa na sake farfaɗo da Madatsar Ruwa ta Biu da aka daɗe da watsi da ita domin...
Aƙalla mutum shida suka rasu bayan wata tirelar Dangote ɗauke da siminti ta faɗi sannan ta kama da wuta a Abuja. Lamarin ya faru ne a...
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da dakatar da sayar da Man da Naira na wucin gadi. Kamfanin Dangote ya bayyana wannan mataki ne a...
An samu wata fashewa a ɗaya daga cikin manyan layin bututu man fetur na Kasa, da ke garin Bodo na ƙaramar hukumar Gokana da ke jihar...
Gidauniyar Aliko Dangote, a cikin shirye-shiryenta na 2025, na bayar da tallafin abinci ga ‘yan Nijeriya, wanda aka kaddamar a ranar Alhamis, ta ware kudi kimanin...
Majalisar Wakilan ta Kasa ta amince da kudirin sake fasalin harajin da Shugaba Bola Tinubu ya miƙa wa majalisar dokokin kasar. A ranar Alhamis din nan...