Kungiyar manyan dillalan man fetur ta Kasa ta ce ba zai yiwu farashin man fetur ya yi kasa da Naira 200 ba, ko da an gyara...
Masu Sana’ar sayar da kekuna a jihar Bauchi sun kara kaimi a sana’ar saboda karuwar masu bukata da ake samu. Dillalan sun kara kankame sana’ar ta...
Babban Bankin Najeriya CBN ya sha alwashin ɓullo da sabbin matakai don magance faɗuwar darajar naira a kasuwar canjin kuɗi. Matakin na zuwa ne bayan ganawar...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta musanta zargin da ake yi mata cewa za ta ƙara farashin man zuwa Naira 700 a kan kowacce...
Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba. Shugaban Kamfanin UK Entertainment Mal Umar Sani Lawal (Umar...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta karyata labarin da wasu kafafen yada labarai ke yadawa cewa gwamnatin tarayya ta dage haramcin shigo da motoci ta kan iyakar...
Bashin da ake bin Najeriya yanzu haka ya dashi Naira tiriliyan 81.64 a bana. Wannan na kunshe cikin wani rahoton bincike da Jaridar Punch ta...
Zababben sanata kuma hamshakin dan kasuwa Dr. Jimoh Ibrahim ya yin gabatar da wani jawabi ya bayyana yadda Nigeria za ta biya bashin da ake binta...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin injiniya Abba Kabir Yusuf, ta umarci masu gidajen Mai da su dawo da sayar da fetur akan tsohon farashi. Sakataren yaɗa...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da Sabuwar matatar mai ta Aliko Dangote yau Litinin a jihar Lagos. Shugaban, wanda ya samu rakiyar shugabannin ƙasashen Afrika...