Wani dalibin koyan gine-gine a jami’ar Najeriya dake Enugu Campus (UNEC) ya rasa halartar lecture ta kwana biyu a jere don samun kudi naira 5,000 a...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta buƙaci mambobinta da su ci gaba da sayar da Fetur kamar yadda suka saba. Hakan na ƙunshe ne...
Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta umarci mambobinta da su dakatar da hada-hadar sayar da man fetur a faɗin Najeriya. Hakan...
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele a ranar Juma’a ya dage kan cewa babban bankin Kasa ba zai kara wa’adin musanya tsofaffin takardun kudin naira da...
‘Yan kasuwa a jihar Ondo na ci gaba da kin amincewa da tsohon kudin naira a matsayin wata hanya ta doka a jihar. Hakan dai...
Babban bankin Najeriya CBN, ya ƙara wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kuɗi. Gwamnan CBN Mista Godwin Emiefele ne ya bayyana hakan a ganawarsa da manema...
Domin shawo kan wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kudi na Naira, gwamnatin jihar Borno ta kafa kananun bankunan masana’antu a kananan hukumomi 25 daga...
Kamfanin man fetur na Najeriya mai suna Nigerian National Petroleum Company Limited a ranar Juma’ar nan ya sanar da gano man fetur a jihar Nasarawa tare...
Hukumar kare hakkin mai siye a jihar Jigawa ta yi holen wani wani dan kasuwa da ta kama dauke da gurbataccen irin Kantu buhu 3....
Ana sa ran basusukan Najeriya zai kai Naira tiriliyan 77 yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar mulki nan da watanni biyar masu zuwa....