Connect with us

Kasuwanci

Hukumar CPC A Jigawa Ta Cafke Wani Dan Kasuwa Da Kayan Iri Na Jabu

 

Hukumar kare hakkin mai siye a jihar Jigawa ta yi holen wani wani dan kasuwa da ta kama dauke da gurbataccen irin Kantu buhu 3.

Shugaban hukumar Alhaji Farouq Abdallah ne ya bayyana hakan yayin holen mutumin gaban manema labarai a Dutse babban birnin jihar a Asabar din nan.

Alhaji Abdallah ya ce sun kama mutumin ne a Kasuwar Kumsa dake karamar hukumar Guri a jihar, yayin da suka fita wani rangadi.

A cewar shugaban hukumar mutumin yana hada irin Kantun ne da kasa domin ya kara nauyi, wanda hakan zai bashi damar cutar jama’a kudi masu yawa wajen siyar musu da shi.

Ya bayar da tabbacin cewa zasu ci gaba da farmakar duk wani bata gari a fadin kasuwannin jihar, domin tabbatar da cewa ba a samu yan kasuwan dake ha’inci a cikin harkokin sana’o’in su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet