Majalisar dokokin jihar Kano ta karbi rahoto kan yadda gwamnati Kano ta kashe kudi a shekarar 2021 data gabata. Majalisar ta karbi rahotan ne a zamanta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 na Naira Tiriliyan 19.76 a gaban zauren majalisar dokokin kasar a ranar Juma’a. Wannan na...
Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC, ya ce ba za a fuskanci ƙarancin man fetur ba a watan Disamban bana har ma bayan sa sakamakon tanadar...
Hukumar kare haƙƙin masu saye da masu sayar da kayayyaki ta Jihar Kano CPC, ta ce ta kama wasu matattun dabbobi a mayankar dabbobi ta Unguwa...
Kamfanin jiragen sama na Azman Air, ya sanar da ci gaba da zirga-zirgar jiragensa daga yau Juma’a bayan da hukumar kula da sufurin jiragen sama ta...
Hukumar kula da zirga-zirgar Jiragen sama ta Najeriya NCAA, ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama na kamfanin Azman bisa gazawar kamfanin wajen sabunta shaidar sahale yin...
Gwamnatin tarayya ta umurci hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA da ta sanyawa kamfanonin jiragen sama na kasa da kasa takunkumin da aka...
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirinta na yin ƙarin harajin kiran waya da sadarwar Internet. Ministan Sadarwa da tattalin arzikin fasahar zamani Farfesa Isa Ali Pantami,...
Wadanda suka saba dokar hana zirga-zirgar babura kasuwanci na Achaba (Okada) a jihar Legas suna fuskantar hukuncin daurin shekaru uku a gidan yari saboda fara aiwatar...
Ba Ni Da Hannu A Karancin Taki Da Tsadarsa A Nigeria — Gwamna Badaru Gwamna Muhammad Abubakar Badaru na jihar Jigawa ya ce ba shi...