Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, sun yi wa kasuwar canjin kuɗin ƙasashen ƙetare ta Wapa dirar mikiya. Jaridar Solacebase ta tawaito...
Tsohon shugaban ƙasa Chief Olusegun Obasanjo, ya koka bisa tashin gwauron zabi da farashin man dizal da kuma farashin abincin dabbobi gami da tashin farashin canjin...
Hukumar kare haƙƙin masu saya da masu sayar da kayayyaki ta jihar Kano jihar Kano CPC, ta bankaɗo wani wuri da ake ajiye gurbataccen takin zamani...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da wasu mutane hudu domin nada su a matsayin wadanda ba na zartarwa ba a matsayin daraktocin babban bankin Najeriya...
Gwamnatin tarayya ta ce tana tunanin sanya dokar hana amfani da babura da aka fi sani da okada ko kuma achaba. Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF)...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talatar nan ya kaddamar da kamfanin man fetur na Nigeria National Petroleum Company Limited, inda ya bada tabbacin cewa sabon...
Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya (NUPRC), ta ce dokar masana’antar man fetur (PIA) ta bullo da wasu hanyoyi masu kwarin guiwar bunkasa arzikin man...
Gwamnan Jihar Neja Alhaji Abubakar Sani Bello, ya sanya dokar dakatar da haƙar ma’adinai a ƙananan hukumomin Shiroro da Munya da kuma ƙaramar hukumar Rafi. Hakan...
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta kammala kashi na uku na hanyar Kano zuwa Zariya, wani bangare na titin Arewa maso Yamma da ake ginawa nan...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta a Najeriya ta ICPC ta bankado wasu kudade daga wata kadara da hukumar ta ce mallakar...