Connect with us

Kasuwanci

IPMAN ta umarci mambobinta su kulle gidajen mai

Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta umarci mambobinta da su dakatar da hada-hadar sayar da man fetur a faɗin Najeriya.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar Mohammed Kuluwu ya sanya wa hannu tare da raba ta ga manema labarai yau Talata.

Haka kuma ta cikin sanarwar, ƙungiyar IPMAN, ta kuma umarci mambobin nata da su dakatar da biyan kuɗaɗen dakon man fetur da su ka fito daga tushe har sai an sanar da uwar ƙungiyar.

Haka kuma sanarwar ta bayyana cewa, ƙungiyar ta yanke wannan shawara ne sakamakon matsanancin halin da al’umma ke ciki wanda ke jefa mutane cikin ƙunci tare da janyo wa mambobin ƙungiyar asara.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet