Nan ba da jimawa ba gwamnatin jihar Kano za ta kaddamar da sabon tsarin sufuri a cikin babban birnin jihar. Manajan daraktan hukumar kula da zirga-zirgar...
Kwamitin kula da harkokin al’umma na Majalisar Dattawa (SPAC) ya gano cewa Hukumar Kula da Kamfanonin Jama’a (BPE) ta kasa fitar da dala miliyan 679.4 da...
Ministar kudi, kasafi da tsare-tsare ta kasa, Zainab Ahmed, ta ce babu wani shiri da gwamnatin tarayya ke yi na sallamar ma’aikatan gwamnati. Ahmed ta bayyana...
Gwamnatin Najeriya ta ƙara harajin naira 10 kan duk wata lita da duka lemukan kwalba da ba giya ba, da sauran wasu lkayayyakin kwalama. Wannan sabuwar...
Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta ce an kama wasu masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba 21 da suka hada da wani shugaban...
Wasu ‘Yan Kasuwa a cikin kasuwar Rimi sun Koka kan yanda suka wayi gari da safiyar ranar Talata sun zo Kasuwar suka iske an zuba jami’an...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya (FAAN) ta ce zargin satar kudi fam 400 (Naira 223,000) da aka yi wa jami’an tsaron jiragen sama...
Direbobin babura masu ƙafa uku, wanda a ka fi sani da adaidaita-sahu a Jihar Kano sun yi barazanar tsunduma yajin aiki. Matakin na su ya biyo...
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2022 na Naira biliyan 314.4 mai taken cigaban ‘Kasafin Kudi mai Dorewa’ “Budget of...
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2022 ya zama doka tare da karin naira biliyan 13 daga farkon da...