Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da shirin tattalin arziki Najeriya ta hanyar fasahar internet. Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa Shugaba Buhari, ya kaddamar da sabon...
A Karon farko Dalar Amurka ta yi tashin gwauron zabi a kan Naira inda a yau Lahadi dalar ta kai kimanin Naira ɗari shida da goma...
Masu sana’ar sayar da rodi da ke kasuwar Kofar Ruwa a Jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar kin amincewa da matakin Ƙaramar Hukumar Dala na yanka...
Wani rahoto da jaridar Aminiya ta wallafa ya bayyana cewa ƙanƙarar da ake sayarwa kan kudi Naira 30 guda daya kafin zuwan watan azumi, yanzu duk...
Ƙungiyar masu Masana’antu ta Ƙasa, MAN na neman tallafin gwamnati na gaggawa a kan samar da kayayyakin, bayan da farashin man dizel ya tashi zuwa N720...
A cigaba da shirye-shiryen bukukuwan ranar Mata ta duniya da ake a duk ranar 8 ga watan Maris domin nazari kan ci gaba da kuma kalubalen...
An fitar da kudaden manyan ayyuka daga kasafin kudin 2021 wanda yanzu ya kai naira tiriliyan 3.65 wanda ke wakiltar kashi 80% na kasafin kudin kasar....
Hukumar Kula da hakkin mai saye da mai siyarwa ta Jihar Kano, ta ce ta gano wani wuri da ake hako gurbataccen man girki. Gano haramcin...
Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya NMDPRA, ta ce gwamnatin tarayya ta biya diyya ga masu safarar man fetur da suka kai Naira biliyan 22.7....
Manyan kungiyoyin jiragen sama guda hudu a ranar Laraba sun sha alwashin tsayar da ayyukan a bangaren daga ranar Talata, 8 ga Fabrairu, 2022. Barazanar a...