Hukumar kula da hada-hadar man fetur a cikin ƙasa ta Najeriya, NMDPRA ta rufe gidajen mai guda 14 a jihar Kano bisa samun su suna sayar...
Kwanaki 17 bayan fitar da sabon takardun kudi na N200, N500 da N1,000 da Babban Bankin Najeriya CBN ya yi, miliyoyin ‘yan Najeriya ba su gani...
Babban bankin Kasa (CBN) ya koka kan matsin lamba daga ‘yan Najeriya da dama da ‘yan majalisar dokoki yayin da ya sanar da sake duba...
Duk da bayar da wa’adin sa’o’i 48 ga Kamfanin Man Fetur na Kasa NNPC, da kuma ‘yan kasuwar mai da hukumar tsaron farin kaya DSS,...
Wata gobara ta kone wani gini da ba a kammala ba da akw amfani da shi wurin ajiyar man dizal, inda ta kone tankokin guda biyar...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Kasa (NRC) za ta ci gaba da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna ranar Litinin, inda za a dawo...
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta haramta wa direbobin baburan Adaidaita Sahu bin manyan Titinan jihar. Hakan na ƙunshe ne ta cikin...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya kaddamar da sabbin kudin Najeriya da aka sake musu fasali, wato dai aka yi musu kwaskwarima. Jaridar KAKAKIHAUSA ta rawaito...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talatar nan ya kaddamar da shirin ci gaba na Kolmani a shiyyar Arewa maso Gabas, wanda shi ne irinsa...
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya tabbatar da cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da takardar kudin Naira a gobe Laraba 23 ga...