Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai sa ido kan aikin hako mai na farko a rijiyoyin mai dake jihohin Bauchi da Gombe. Bikin kaddamar da aikin hayar...
Babban bankin Najeriya CBN ya umurci bankunan kasuwanci a kasar da su dinga yin aiki a ranakun Asabar har zuwa ranar 31 ga watan Junairu, 2023,...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta cire tallafin man fetur. El-Rufai ya yi wannan kiran ne a taron jihohi...
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Kasa (lPMAN), ta ce tallafin da ake bayarwa kan man Motoci, wanda aka fi sani da fetur,...
Hukumar kashe gobara jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wasu mutane uku sakamakon tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatur da ke Badume a yankin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta yi gargadin cewa fitar da ƙwayar Fentanyl kasuwanni ka iya yin mummunan illa ga rayuwar matasa....
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin nan ya ce matakin da babban bankin Kasa CBN ya dauka na kaddamar da sabbin tsare-tsare tare da...
Najeriya na asarar akalla gangar danyen mai 700,000 saboda barayi a kullum. Karamin ministan albarkatun man fetur, Timipre Sylva ne ya bayyana hakan a Delta ranar...
Hukumar tattara kudaden haraji ta kasa ta ce ta kammala shiri domin sake duba albashin masu rike da mukaman siyasa, da ma’aikatan shari’a, domin dacewa da...
Gwamnatin tarayya, ta umarci kamfanonin Sadarwa su janye ƙarin kashi 10 na kiran waya da suka yi a baya-bayannan. Hukumar kula da kafafen sadarwa NCC ce...