Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana aniyar ƙasarsa na ƙara yawan cinikayya da Najeriya daga dala biliyan 2 zuwa dala biliyan 5. Ya bayyana...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta raba kuɗaɗe har ₦152 biliyan ga ’yan kwangila na cikin gida da aka tantance ayyukansu. Ma’aikatar Kuɗi ta ce...
Ma’aikatan Kano Electricity Distribution Company (KEDCO) ƙarƙashin SSAEAC da NUEE sun fara yajin aiki na dindindin bisa zargin rashin kyawun yanayin aiki. Yajin aikin ya fara...
Yan Najeriya sun kashe kimanin N1.54 tiriliyan wajen sayen giya da wasu abubuwan sha marasa barasa a cikin watanni tara na shekarar 2025, kamar yadda wani...
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar da haramta sana’ar jari bola a duk faɗin jihar, bisa dalilai da suka shafi tsaro. An yanke wannan shawara ne bayan...
Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen sama ta Najeriya (NCAA) ta musanta iƙirarin cewa harajin gwamnati ne ya haddasa tashin farashin tikitin jiragen sama na cikin...
Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada kudirinta na bunƙasa kera motoci a cikin gida domin rage dogaro da shigo da tsofaffin motoci daga ƙasashen waje. Ministar Masana’antu,...
Najeriya ta fuskanci mummunar koma-baya a harkar kasuwancin waje, inda bayanan Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS) suka nuna cewa ƙasar ta yi asarar kusan ₦940.98bn a...
Shigo da motocin fasinja zuwa Najeriya ya samu gagarumar farfaɗowa a shekarar 2025, inda adadin kuɗin shigo da su ya kai ₦1.01 tiriliyan a watanni tara...
Babban bankin United Bank for Africa (UBA) ya bayyana cewa ya samu jimillar kuɗaɗen shiga na Naira tiriliyan 2.47 a cikin watanni tara na farko na...