Connect with us

Featured

Yajin Aikin Ma’aikatan KEDCO Ya Jefa Kano Cikin Duhu

Ma’aikatan Kano Electricity Distribution Company (KEDCO) ƙarƙashin SSAEAC da NUEE sun fara yajin aiki na dindindin bisa zargin rashin kyawun yanayin aiki. Yajin aikin ya fara ne a ranar Laraba bayan wa’adin da suka bai wa kamfani ya ƙare ranar Talata 20 ga Janairun 2026.

Bayan fara yajin aikin, birnin Kano da kewaye ya fada cikin duhu, lamarin da ya kawo cikas ga harkokin tattalin arziki na yau da kullum. Shugaban SSAEAC na Arewa, Rilwan Shehu, ya ce tun 2014 ake fama da matsaloli kamar rashin tura kudin fansho da alawus-alawus na mutuwa.

Haka nan, mataimakin shugaban NUEE na Arewa maso Yamma, Ado Gaya, ya zargi KEDCO da nuna son kai a karin girma, inda ya ce wasu ma’aikata sun shafe sama da shekaru goma ba tare da karin matsayi ba. Sai dai kamfanin ya musanta zarge-zargen, yana mai cewa ya biya sama da kashi 80 na kudin fanshon 2025 tare da gudanar da karin girma ga ma’aikata 1,500.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet