Hedikwatar Tsaron Najeriya ta karyata rahotannin da ke cewa shugaban ’yan bindiga Bello Turji ya mika wuya ga sojoji. Daraktan Hulɗar da Jama’a na Rundunar Tsaro,...
Kano State Council of the Nigeria Union of Journalists (NUJ) has expressed deep appreciation to all National Executive Council (NEC) members who travelled from far and...
Gwamnatin Tarayya ta amince da kafa sababbin jami’o’i masu zaman kansu guda tara a fadin Najeriya. Ministan Ilimi, Dr. Tunji Alausa, ne ya bayyana hakan a...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Rano, Muhammad Nazir Yau, na tsawon watanni uku domin bai wa kwamiti damar gudanar da bincike...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na gudanar da mulki cikin gaskiya da rikon amana, samar da ci gaba mai dorewa,...
Gidauniyar Grassroot Care and Aid Foundation (GCAF), karkashin jagorancin Ambassador Auwalu Muhd Danlarabawa, ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano a karkashin jagorancin Injiniya Abba Kabir...
A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi 10 ga Agusta, Mustapha ya bayyana rahoton a matsayin labarin karya, inda ya jaddada cewa bai...
Akalla ’yan Najeriya 1,911,141 ne suka nemi shiga aikin Hukumar Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board (CDCFIB) kafin rufewar shafin neman aiki a ranar...
Akalla mutane 18 ne suka jikkata a ranar Lahadi 10 ga Agusta, bayan wata motar haya dauke da magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta...
The Nigeria Association of Women Journalists (NAWOJ), Kano State Chapter, has reiterated its commitment to ensuring women’s inclusion in decision-making as a cornerstone for societal transformation....