Ina ma’abota kallon Fina-finan Hausa (Kanywood) Musamman masu dogon zango (Series Films), Ga ClassifyTV. 1- Mene ne ClassifyTV? ClassifyTV wata Sabuwar Manhaja ce ta Kallon Fina-finai...
Wasu ƴan bindiga da ake zargin yaran gawurtaccen dan ta’addan nan Turji, ne sun kashe fiye da mutane 63 tare da jikkata wasu da dama a...
Hukumar kare afkuwar hadurra ta kasa FRSC shiyyar jihar Kwara, ta tabbatar da mutuwar mutane 11 sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da su. Shugaban...
Kwamishinan ƙananan hukumomi da harkokin masarautu na jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya taya sababbin shugabannin jam’iyyar APC na jihar murna. Murtala Garo a cikin...
Tsohon gwamna kuma kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin da ke cewa hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin...
Gwamnatin Najeriya ta keɓe ranar Talata 19 ga watan Oktoban bana a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar da aka haihuwar Annabin SAW. Hakan na...
Shalkwatar tsaron Nijeriya ta ce, jiragen yaƙi sun yi nasarar hallaka ƴan bindiga 40 a wani luguden bama-bamai da suka yi musu a cikin dajin Kwaga...
Rahotonni daga jihar Kebbi na cewa, ɗalibai da malaman nan na Kwalejin gwamnatin tarayya watau FGC Birnin Yauri. Sarkin nasu na zuwa ne bayan da suka ...
Majalisar dokoki ta jihar Zamfara, ta sanar da dakatar da mambobinta 2 bisa zargin cewa suna da hannu cikin ta’addancin da jihar ke fama su. Hakan...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya amince da korar Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya, daga shugabancin kwamitin kula da aikin shimfiɗa bututun iskar gas...