Connect with us

Kasuwanci

CLASSIFY TV hanyar samun kuɗi a Zamanance

Ina ma’abota kallon Fina-finan Hausa (Kanywood) Musamman masu dogon zango (Series Films), Ga ClassifyTV.

1- Mene ne ClassifyTV?

ClassifyTV wata Sabuwar Manhaja ce ta Kallon Fina-finai masu dogon zango (Series Films) wanda ɗan kallo ke samun ladan kallo bayan wata uku da yin rijista (Subscription)

2- Ta ya ya za a rinƙa biyan ɗan kallo a ClassifyTV?

Ana biyan ɗan kallo ne ta hanyar sa tallace-tallace na manƴa da ƙananan kamfanoni, da zaran ɗan kallo ya kalli ɗaya daga cikin Tallan da aka sa a cikin fim ɗin da yake Kallo. Ana biyan ɗan kallo ne dai-dai gwargwadon tallan da ya kalla bayan kowani wata.

3- Nawa ne ake rijista a ClassifyTV?

Ana Rijista na wata ɗaya a kan Naira 800, na wata uku a kan Naira 2000,
na shekara ɗaya kuma a kan Naira 6000.

4- Wani mataki ake so ɗan kallo ya Kai domin fara samun ladan kallon talla a ClassifyTV?

Na farko ana son ka yi rijista, sannan ya biya kuɗin (subscription).

Na biyu ana son ka rinƙa kallo a Manhajar ClassifyTV ko da sau ɗaya ne a mako (Week) har na tsawon wata uku. Duk wanda ya cika wannan ya cancanci a fara biyan shi dai-dai gwargwadon tallan da ya kalla.

 

5- Ta ya ya zan yi rijista a ClassifyTV?

Za a shiga Manhajar ClassifyTV ta adireshin su na yanar gizo a kan www.classifytv.net/register

6- Mene ne ribar zama wakili (Agent) na ClassifyTV?

Duk wanda ya zama Wakili na ClassifyTV ya na da riba na samun kaso ɗaya cikin huɗu na kowane rijista da ya kawo, ga kuma damar kasancewa cikin gasar cin sabuwar Motar hawa, da Babur da kuma sabuwar Wayar hannu (Mobile phone).

7- Shin zan iya zama Wakili (Agent) na Manhajar ClassifyTV?

Ƙwarai kuwa, kowa na da daman zama wakili (Agent) na Manhajar ClassifyTV a duk inda yake a faɗin duniya.

8- Ta ya ya zan yi rijistar zama Wakili (Agent) na ClassifyTV?

Domin Zama Wakili, za a iya bibiyar wannan link don yin Rijista: https://forms.gle/Z3dR943ySWQhxqCp7
Ko a aika da suna da lambar waya, da Jiha a wannan lambar ta WhatsApp:- 07049497949

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciovdcasinosekabetmatbetimajbetcratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet