Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ziyarci manyan gidajen ajiya da gyaran hali guda biyu a jihar da ke Janguza da Goron Dutse, yana...
Hukumar Ƙwallon Kafa ta Duniya, FIFA, ta ce za ta faɗaɗa Gasar Kofin Duniya ta Mata daga tawagogi 32 zuwa 48. FIFA ta ce sabon tsarin...
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya soki ’yan siyasar da ke sauya sheƙa daga jam’iyyar da a ƙarƙashinta suka samu nasarar lashe zaɓe zuwa...
Wasu kananan yara biyar sun mutu a cikin wata mota da aka yi watsi da ita a harabar wani gida a yankin Agyaragu da ke...
An kama mutane 78 tare da kwace tulin miyagun kwayoyi da makamai da kayan sata a wani samame da ’yan sanda suka kai kwanan nan domin...
Matsalar wutar lantarki a asibitoci a Najeriya ta jefa marasa lafiya cikin halin ni-’yasu, lamarin da ke kara ta’azzara halin da majinyata ke ciki, har ta...
kididdigar Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta nuna cewa sama da mutane miliyan 600 ne ke fama da rashin lafiya a duk duniya a duk shekara...
Kungiyar Kasa da Kasa ta Harkokin Yada Labarai a Fannin Lafiya (ISMPH) ta horas da ‘yan jarida 25 a Kano, inda ta ba su kwarewa da...
Babban Sufeto Janar na ’yan sandan Najeriya, IGP Kayode Egbetokun ya ƙaddamar da Ƙwararrun Jami’an tsaro da za su kare makarantu a Bauchi, ya ƙaddamar da...
Wata kotun majistare da ke titin Ibrahim Taiwo a Kaduna ta gurfanar da wasu mutane 10 da suka haɗa da kaka, bisa laifin yi wa wata...