Majalisar Wakilai ta ƙaryata zargin da ake mata na cewa ta karɓi cin hanci domin amincewa da dokar ta-ɓacin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana...
Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun kai hari wani masallaci da ke yankin Rigasa a Jihar Kaduna, inda suka kashe wani matashi yayin da...
Gwamnatin jihar Borno, ta ɗauki matakin hukunta wasu ma’aurata, Mamman Sheriff da matarsa, da aka kama suna cin zarafin wata yarinya a unguwar Pompomari Bypass da...
Shugaban Kasar Chadi Mahamat Idriss Deby ya naɗa ƙaninsa a matsayin sakatarensa kamar yadda wani ƙunshin dokar ƙasar da aka wallafa a Larabar da ta gabata...
Wata gobara da ta tashi a sansanin ’yan gudun hijira na Munna Albadawi da ke ƙaramar hukumar Jere a Jihar Borno, ta lalata wasu gidaje 10...
Dakarun rundunar Sojojin Sudan sun sake ƙwace fadar shugaban ƙasar daga hannun dakarun sa-kai a yau Juma’a bayan da aka gwabza kazamin fada, kamar yadda wata...
Kotun Ƙoli ta yanke hukunci tare da tabbatar da Samuel Anyanwu a matsayin halastaccen Sakataren Jam’iyyarPDP na Ƙasa. Anyanwu, wanda na hannun daman Ministan Babban Birnin...
Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa babu wata gamayyar ’yan adawa da za ta iya hana Shugaban Kasa Bola Tinubu lashe...
Gwamnatin Jihar Yobe ta kafa cibiyoyin bayar da abinci 85 domin samar wa almajirai abinci a dukkanin Ƙananan Hukumomin 17 na jihar, a lokacin azumin Ramadan....
Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna A wata hira da ya yi da tashar rediyon Freedom, Honorable Shehu Abubakar, ɗan majalisar wakilai mai wakiltar Magajin Gari a karamar...