Rundunar ’yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da kashe wani ƙasurgumin ɗan bindiga da ake kira Ɗan Mudale da ya addabi mazauna yankin Tsafe da kewaye....
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Borno, ta kama wasu matasa uku da ake zargi da satar kekunan ɗinki guda 19 a cibiyar koyon sana’a ta Dala Lawanti...
Rundunar ’yan sandan Kasar nan ta haramta gudanar da bukukuwan hawan sallah da aka saba yi na al’ada a faɗin jihar Kano. Hakan na ƙunshe cikin...
A dai dai lokacin da China ke ci gaba da zama babbar barazana ga Amurka ta kusan dukkan fuskoki, wani rahoton sashen binciken sirrin ya bayyana...
Gwamnatocin Jihohin Kasar nan sun bayyana adamuwarsu da kudirin dokar da Majalisar Wakilai ta gabatar na neman a cire kariyar da tsarin mulki ya bai wa...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa babu tabbas ko zai tsaya takarar shugabancin ƙasar nan a zaɓen shekarar 2027. Atiku ya bayyana...
Majalisar Dattawan Kasar nan, ta buƙaci Ma’aikatar Sadarwa da ta yi aiki tare da kamfanonin sadarwa domin rage kuɗin data, ta yadda kowa zai iya samun...
Wasu ’yan bindiga da ake zargin Lakurawa ne, sun kai har iyakar Bachaka da ke Ƙaramar Hukumar Argungu a Jihar Kebbi, inda suka kashe jami’an Kwastam...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da hakan Yana Mai bayyana cewa yin hakan ya biyo bayan wasu dalilai. Yace bayan samun...
Tsohon shugaban ƙasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce mulkin demokradiyya ya gaza wajen kawo ci gaba a nahiyar Afrika tare da warware matsalolin da suka dabaibaye...