Shugaban Kamfanin Man Fetur na Nijeriya (NNPCL), Mele Kyari, ya yi watsi da zargin cewa ma’aikatan kamfanin na da hannu wajen shigo da man fetur marasa...
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta ce gungun jami’an tsaro dauke da tarin makamai sun yi wa hedikwatarta da ke Abuja dirar-mikiya. Kungiyar ta ce jami’an...
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Christopher Musa ya ce ba za su amince a riƙa daga tutar wata ƙasa ba a Najeriya. Christopher Musa ya bayyana...
Saurayin wata budurwa mai sana’ar awara ya yi mata wanka da tafasasshen mai da take suya da shi a yankin Samarun Zariya da ke Jihar Kaduna....
Bata-gari sun yi yunkurin kutsawa su sace kayayyakin abinci a Kasuwar Hatsi ta kasa da kasa da ke Dawanau a Jihar Kano da sunan zanga-zangar tsadar...
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun cafke daya daga cikin jagororin zanga-zangar kuncin rayuwa da ake yi a babban birnin tarayya Abuja, Mai suna...
Yan uwana ƴan Najeriya! Ina magana ne da ku a yau cikin alhini, tare da kokarin sauke nauyin da ke wuyana cikin gaggawa, hakan na faruwa...
Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan sirri,...
Jami’an tsaro a Jihar Sokoto, sun bayyana cewar wasu ‘yan bindiga daga kasar Mali da suka tsallako iyaka daga Nijar sun kashe mutane 17 ciki har...
Rundunar tsaron fararen hula da kadarorin gwamnati ta Civil Defense a jihar Jigawa ta baza jami’anta dubu 1 domin kare kadarorin kasa da na al’umma a...