Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki matakin EFCC na rufe asusun rabon kuɗaɗen gwamnatin jihar Osun....
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yabawa jami’an tsaro bayan nasarar da suka samu wajen ceto mutane 308 da ‘yan bindiga suka sace a jihohin Kwara...
Sanatan Abia ta Arewa, Orji Kalu, ya ce zai yi murabus daga jam’iyyar APC idan har Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nuna rashin girmamawa ga Cocin...
Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta soki matakin EFCC na rufe asusun gwamnatin jihar Osun, tana mai cewa hakan ya saɓa wa kundin tsarin mulki kuma ya...
A Civil Society Group, Concerned Citizens, has raises questions to the alleged refusal of Professor Ali Isa Pantami to acts in a case of alleged corrupt...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomin Bagwai, Bebeji da Rogo daga bakin aiki na tsawon watanni uku. Jami’in Yaɗa Labaran Majalisar, Malam...
Rundunar Sojin Najeriya ta tura jami’ai 86 zuwa Guinea-Bissau domin gudanar da aikin wanzar da zaman lafiya ƙarƙashin ƙungiyar ECOWAS. Rundunar ta ce matakin ya nuna...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya bayyana ra’ayinsa kan muhawarar da ake yi game da ko malaman addini ya kamata su shiga siyasa...
An saki Alƙalin Babbar Kotun Jihar Kebbi, Justice Faruku Bunza, wanda aka yi garkuwa da shi mako guda da ya gabata a Ƙaramar Hukumar Bunza. A...
Sanata Rufa’i Hanga, mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NDC, wadda tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ke...