Rundunar ƴan sandan jihar Lagos, ta ce ta cafke mawaƙi, Seun Kuti bisa zarginsa da cin zarafin wani jami’in ɗan sanda. Mai magana da yawun rundunar,...
Kocin Arsenal Mikel Arteta ya bayar da hakuri ga magoya bayan Arsenal bayan rashin nasarar da kulob din ya yi a wasansu da Brighton. Brighton ta...
A wasansa na farko bayan an dakatar da shi kan ziyarar da ya kai Saudiyya ba tare da izini ba, wasu magoya bayan Paris St-Germain sun...
Gwamnar girki Hilda Effiong Bassey, wadda aka fi sani da Hilda Baci, ta kafa tarihin girki a duniya, bayan da ta shafe tsawon sa’o’i 87 da...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NDLEA, ta ce, ta cafke mutane 185 a birnin tarayya Abuja da kuma jihar Kano, bisa zarginsu...
Wasu ƴan bindiga, sun sace Dagacin ƙauyen Fugge, a ke yankin ƙaramar hukumar Rijau ta Jihar Neja Malam Abdullahi Zaure tare da wasu mutane 49. Rahotonni...
Wasu ma’aikatan gwamnatin jihar Zamfara, sun gudanar da Sallar Alƙunutu a masallacin idin na Gusau babban birnin jihar. Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, ma’aikatan sun taru...
Ma’aikatar jin ƙai da kare afkuwar bala’i ta Najeriya da tallafin hukumar agajin gaggawa NEMA da ofisoshin jakadancin Najeriya na ƙasashen Sudan da Masar, sun kammala...
Daga Muazu Hardawa Hatsarin mota ya yi sanadiyar mutuwar mutane takwas a kan hanyar Bauchi zuwa Darazo. Kwamandan hukumar kiyaye haɗura FRSC shiyyar jihar Bauchi Alhaji...
Hukumar samar da aikin yi ta Najeriya NDE, ta fara tattara alƙaluman mutanen da ba su da aikin yi. Shugabar hukumar shiyyar jihar Enugu Ifeoma Ezekwe,...