Adaidai lokacin da babban zaɓe ke ƙara ƙaratowa wanda ya rage ƙasa da kwanaki 21 a gudanar da zaɓen gwamnoni a faɗin ƙasar nan wasu ‘yan...
Wata mata ‘yar Kano mai suna Shema’u Sani Labaran ta shafe sama da sa’o’i shida tana nakuda a asibitin kwararru na Abdullahi Wase kafin ta mutu...
Babban Bankin Najeriya CBN ya musanta rahoton da ke cewa ‘yan Najeriya na iya kai tsofaffin takardun kudi na Naira 500 da 1,000 zuwa bankuna. Cikin...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Kasa (NBC), ta bukaci masu yada labarai na kasashen waje da ke da ofisoshi a Najeriya da kuma...
Akalla mutane 38 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar sankarau (CSM) a Jigawa, kamar yadda wani jami’i ya tabbatar. Dr Salisu Muazu, babban sakatare...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya fitar da wasu hanyoyi domin bai wa ‘yan ƙasa damar kai rahoton masu sana’ar POS da ke cajin fitar hankali idan...
Gwamna Nasir El-Rufai ya ce ‘yan adawar jam’iyyar, APC, da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu na da makudan kudade a hannun su gabanin...
Wasu mutane sanye da kakin rundunar sojojin Najeriya, a ranar Laraba, sun kai hari ofishin ‘yan sanda na Ogijo da ke jihar Ogun a kan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin din da ta gabata, ya shaida wa shugabannin rundunar ‘yan sandan Nijeriya da shugabannin sojoji cewa ‘yan Nijeriya da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su zabi dan takarar da suke so a zabe mai zuwa. Kamar yadda Daily Post ta...