Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya kaɗa ƙuri’a a mazaɓarsa ta Awolowo da ke Falomo a jihar Lagos. Rahotonni sun bayyana...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta kama wani mutum dauke da sabbin takardun kudi na Naira miliyan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta dakatar da zaben Sanatan Enugu ta Gabas saboda mutuwar Oyibo Chukwu, dan takarar jam’iyyar Labour. Shugaban hukumar ta...
Hukumar Shari’ar Musulunci ta jihar Katsina ta bukaci mazauna yankin da su gudanar da rayuwarsu cikin kwanciyar hankali domin zaben ‘yan takarar da suke so ba...
An kama wani dan majalisar wakilai, Dokta Chinyere Igwe da wasu kudade da ba a bayyana adadinsu ba, Punch ta rawaito. Igwe, wanda ke wakiltar mazabar...
Babban bankin Najeriya CBN, ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa zai katse hanyoyin tura kuɗi ta Internet saboda kusantowar babban zaɓen bana. CBN ya musanta...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta soke duk wani gangamin siyasa da za a gudanar a jihar biyo bayan rikicin da ya barke tsakanin magoya...
Jami’an tsaron haɗin gwiwa da suka haɗa da Sojoji Ƴan sanda da jami’an SSS da kuma na Civil Defence, sun cafke shugabannin ƙananan hukumomin Ungogo Abdullahi...
Rundunar tsaro ta Civil Defence a jihar Kano ta bayyana cewa ta kame fiye da ƴaqan daba su saba’in ɗauke da muggan makamai da ake zargin...
Wasu ƴan daba da ake kyautata zaton ƴan bangar siyasa ne, sun farmaki magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP. Rahotonni sun bayyana cewa lamarin ya faru...