Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya sake jaddada kudurinsa na kaurace wa siyasar bangaranci, ya kuma ci gaba da zama dattijon dan siyasa. Ya bayyana...
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kira ga shugabannin siyasa da na gargajiya da na addini da su hada kai wajen ganin an...
A yau ne garin Gashua shedikwatar karamar hukumar Bade a jihar Yobe ya tashi da tashin hankalin da wasu matasa da suka fusata suka yi kan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da karar wani babban dalibin kwalejin ilmin addinin musulunci ta Elkanemi Maiduguri da ya sara masa wuya dan shekara...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya ce shi ba dan sayasa ba ne, ƙaddara ce ta shigo da shi siyasa. Zulum ya bayyana haka ne...
Kaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ya bayar da gudummawar dalar Amurka 1,500 ga wani masallaci a garin Garoua ranar Juma’a bayan kammala sallar Juma’a. Masallacin,...
Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta yaba wa Majalisar Dattawa kan sake gyara dokar zabe da ta ba da damar kai tsaye, ba na kai tsaye ba,...
Gwamnan jihar Filato, Simon Bako Lalong, ya yabawa jami’an tsaro a jiharsa kan yadda suka tashi tsaye wajen ganin sun dakile yunkurin masu garkuwa da mutane...
Shugabannin kungiyar kwadago ta Najeriya NLC sun soki kalaman shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari bai da masaniya kan wani shiri...
An yi garkuwa da kwamishinan kasuwanci da farawa na jihar Bayelsa, Mista Otokito Federal Oparmiola. An ce wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun yi garkuwa...