A cewar Gwamna Bello, a tsakanin ranakun 1 zuwa 17 ga watan Janairun bana, ‘yan bindiga da suka addabi garuruwa sama da 300 na Neja sun...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi alkawarin baiwa shugabannin kananan hukumomi 23 kudi naira miliyan 460 domin yaki da masu fasa bututun mai a jihar....
Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a ƙaramar hukumar Birnin Kudu da ke jihar Jigawa ta zartar da hukuncin ɗaurin rai da rai ga wani...
Majalisar Zartarwa ta sahale da a kashe naira biliyan 1.4 domin samar da kayan aikin gona da kuma iri domin Shirin Noman Matasa na Ƙasa. Ministan...
Wata Kotun Majistire mai lamba 29 da ke Jihar Kano ta bayar da umarnin ci gaba da tsare wani magidanci mai suna Musa Yakubu, a gidan...
Hukumar kula Da Tituna da Sufuri ta Jihar Kano, KAROTA ta cimma matsaya tsakaninta da matuƙa babur mai ƙafa uku, wanda a ka fi sani da...
Kwamitin tsare-tsare na jam’iyyar (APC) na rikon kwarya Kwamitin tsare-tsare na musamman (CECPC) a taronsa na yau da kullum karo na 19 a ranar Laraba 19...
A yunƙurin ta na daƙile ayyukan ‘yan fashin daji a kudancin Kaduna, rundunar Operation Safe Heaven ta sojojin Najeriya ta yaye matasa 98 da bai wa...
Majalisar dattijai ta cire sashi na 84 mai cike da rudani daga dokar gyaran dokar zabe. Maganar da ta sanya dokar ta-baci kai tsaye a kan...
Kanwan Katsina Hakimin Ketare Alhaji Usman Bello Kankara ya yaba da halin kirki na Marigayi Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto kuma firemiyan rusasshiyar Arewacin Najeriya. Alhaji...