Gwamnatin tarayya ta bukaci kasar Saudiyya da ta dage takunkumin hana zirga-zirgar da ta sanya wa matafiya ‘yan Najeriya biyo bayan bullar cutar Omicron na COVID-19...
A ranar Lahadi ne gwamnatin Zamfara ta sanar da bude wasu makarantun firamare da sakandare a ranar Litinin 17 ga watan Janairu. Sanarwar hakan na kunshe...
Kungiyar Gwamnonin jam’iyyar APC sun yi wata ganawar sirri a dakin taro na gwamnonin Kebbi da ke Abuja. Gwamnonin sun tattauna ne kan babban taron jam’iyyar...
Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC, Ahmed Abubakar Audi, PhD, mni, ya bayyana kaduwarsa bisa zargin da gwamnan jihar Ribas Nyisom Wike ya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin babban kwamandan sojojin kasar nan ya sanya hannu kan wani gagarumin aikin soji a jihar Neja. Jihar na fuskantar ci...
A ranar Asabar din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci wani taron shimfida furanni a ranar tunawa da sojojin kasar ta shekarar...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje da shugaban jam’iyyar APC ɓangaren Gwamnati, Abdullahi Abbas sun kaiwa Alhaji Ahmadu Haruna Zago ziyarar ta’aziyyar rashin ɗan uwansa Shuaibu...
‘Yan siyasa masu biyayya ga mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo a ranar Asabar sun kaddamar da yakin neman zaben mataimakin shugaban kasar na zaben 2023. Sun...
Shahararren dan kasuwa, Alhaji Aminu Alhassan Dantata a ranar Asabar ya sa mutane da dama magana a Jami’ar Bayero ta Kano lokacin da ya fashe da...
A ranar Talata a ke sa ran Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da gagarumar Dalar shinkafa ta Babban Bankin Nijeriya, CBN a Abuja. Kamfanin Daillancin...